A cikin wani rubutu a jaridar Sunday Times, tsohon shugaban kasar na DRC ya ce bai kamata a daura wa M23 kadai laifi ba.