Majalisar wakilan Najeriya ta ce hauhawar shaye-shayen miyagun kwayoyi da cin zarafin da ke faruwa a gidaje babbar barazana ...
A ranar Litinin shugaba Donald Trump ya ce, yana gab da cimma kulla yarjejeniya da Ukraine da kuma Rasha domin kawo karshen ...
Shekaru 14 bayan al’ummar Libya sun kawar da bambance-bambancen dake tsakaninsu, da yin aiki tare wajen hambarar da ‘dan ...
Hakan na zuwa ne bayan da Trump ya yi shelar aniyar Apple ta zuba jarin biliyoyin daloli a Amurka yayin da yake kwarzanta ...
Gwamnan jihar California Gavin Newsom ya bukaci majalisar dokokin Amurka da ta amince da tallafin kusan dala biliyan $40 ...
Aiyedatiwa, gwamnan jihar mai ci ya samu kuri’u 366,781 inda ya doke abokin karawarsa na Jam’iyyar PDP kuma tsohon mataimakin gwamnan jihar Ajayi Agboola, wanda ya samu kuri’u 117,845.
Jami’ai sun ce sojojin Sudan a ranar Lahadi sun yi nasara a kawo karshen kawanya ta sama da shekara guda a kan muhimmin ...
Harin RSF a kan jihohin Al-Kadaris da Al-Khelwat dake gabar kogin Nilu - masu tazarar kimanin kilomita 90 daga babban birnin ...
A ci gaba da kokarin samo kudin shiga, hukumomin Najeriya sun yanke shawarar karbar haraji a ATM, a yayin da ake dada korafi ...
Abin da ya janyo cece-kuce a wasan shi ne ana daf da tashi daga wasan Atalanta ta samu bugun fenariti kuma ta bayyana kamar ...
Babbar kotun ta ci Rubiales tarar 10, 800 (kwatankwacin dala 11, 300) sai dai ta wanke shi daga zargin tursasawa akan zargin ...